Friday, 17 July 2020

YADDA AKE GYARAN KAFA

Gyaran jiki yana da kyau, anma bai tsaya iya gyaran fuska ba, kafama Nada kyau ya zamana ana gyarawa akai akai. Rashin gyaran shi yake haifar da matsalolin fatan kafa kamar su Faso, kaushi da waskanai.
A wannan bidiyon nawa zan nuna maku yadda zaku yi Amfani da sinadarai namu na cikin gida Dan gyaran kafafunku. Wayannan sinadarai sun hada da  gishiri, bakar soda, sabulun shampoo da sauransu.
  Domin ganin yadda ake hada wannan sinadarai Ku danna nan
👉https://youtu.be/yWdoYUEFkII. Sannan kuna iya ziyartar shafinmu dake YouTube mai suna rahhaj Diy Dan ganin wasu hanyoyin gyaran jikin, dama yadda zaku koyi sana aoin hannu da dama.

No comments:

Post a Comment

YADDA AKE HADA MAN KITSO

https://youtu.be/YQ3YQAbIIHs