YADDA AKE DINKIN JAKAR YAN MAKARANTA
YADDA AKE DINKIN JAKAR YAN MAKARAsai
Dinkin jaka a yanzu ya zama abi mafi saukin yi kasancewar wadar kayan wiki da kuma sabbin dabaru da aka fito dasu, a wannan videon nawa nayi anfani da Abu mafi sauki wajen dinka wannan jakkar, wato yadi, yadi dai iron na zanin gado wato kotin. Anma ga mai sha away zaki iya anfani da fata a maimakon kuyi da yadi.
ABUBUWAN DAZAKU NIMA
1. yadi
2. Bayis ko mazagi ko igiya
3. Sai kuma keken dinki.
Ga wayanda basu da keken dinki kyna iya anfani da zare da allura waken dinkawa.
Da farko zaki fidda a won girman jakar da kikeso, sai Ku fotar gida biyu, ko kuma Ku ninja gida biyu. Misali in kinaso Zak iyasa inchi 13, sai ki ninja gida 2, sannan saikisa fading misalin incshi 5, wannan a won misali ne, kuma iya sa naki, kokubi a won danayi a videon, sannan sai a dinke gefen da gefen, anma kar akai har kasa.
In kika dinke zai tashi kamar buhu, sannan zaki kalmashe saman buhun kamar India akeyin gurin mazagin wando. Sai a dakko wannan igiya o mazagin Wanda anasonsa da tsayin sosai, kamar misalin inchi 20, sai a rika zirawa cikin ramin mazagin nan har ya bullo ta day an gefen sannan awake zirawa ta gaban har ya sake bullowa ta day an gefen. In anyi wannan sannan sai a sa bank n igiyar a kasan jakar a dinke, shikenan sai a zuge. Wannan bayani Masan akwai Dan rikitarwa, hakan yasa nayi muku video Dan ganin yadda abin yake a zahiri.
Domon ganin yadda zaku dinka jakar makaranta cikin sauki ku danna kan hoton nan.
kuna iya ziyartar shafina dake youtube dan koyan wasu abubuwan da dama da suke can.
kuna iya ziyartar shafina dake youtube dan koyan wasu abubuwan da dama da suke can.
Domon ganin yadda zaku dinka jakar makaranta cikin sauki ku danna kan hiton nan.
kuna iya ziyartar shafina dake youtube dan koyan wasu abubuwan da dama da suke can.
No comments:
Post a Comment