koyi yadda zaka/ki harhada kayan anfanin gida da dabarun kirkirar kayan adon daki harma da sanaoin hannu tare da rahhaj cikin sauki. domin kasancewa damu ku duba youtube channel dinmu dan ganin videos dinmu.
A wannan videon zaku koyi yadda ake hada abun kwalliyar bango na daki. wannan abun adon bango mai siffar dawisu yanada saukin hadawa, kuma kuna iya anfani da cokulan roba dan yin sa. domin ganin yadda zaku hada wannan abun decoration sai ku danna kan hoton, kuna iya ziyartar shafina na youtube dan ganin wasu video din da dama acan.