Monday, 15 October 2018

RAHHAJ,S GIFT SHOP/yadda nake Sana'ata

domin samun kayyayyaki na gudunmawar aure, barkar haihuwa ko bada wata kyauta ta musamman, maza ku dnna wannan videon dan kallon irin kayatattun kayayyaki da muke dasu na alfarma dai dai da aljihunku.

Sunday, 7 October 2018

D.I.Y TEA CUPS (up cycling plastic bottles) / yadda na hada kofin shayi

Koyi yadda zaka/ki maida robobin ruwa zuwa kopin shayi cikin sauki ta hanyar kallon annan videon.