Saturday, 14 December 2019

HOW TO MAKE PEACOCK WALL DECOR /YADDA AKE HADA ABUN ADON DAWISU / Rahhaj...





A wannan videon zaku koyi yadda ake hada abun kwalliyar bango na daki. wannan abun adon bango mai siffar dawisu yanada saukin hadawa, kuma kuna iya anfani da cokulan roba dan yin sa. domin ganin yadda zaku hada wannan abun decoration sai ku danna kan hoton, kuna iya ziyartar shafina na youtube dan ganin wasu video din da dama acan.

Tuesday, 24 September 2019

YADDA ZAKU HADA LITTAFI DA KANKU / D.I.Y NOTE BOOK /Rahhajs diy





Tattali abune mai mahimmaci a rayuwa, yanada kyau mu kasance mas dabara a ko wanne hali, awannan video na yau zan koya muku yadda zaku gyara littattafanku wayanda suka lalace zuwa sabbi. hakannan zaku koyi dabarar hada littafi cikin sauki kuna daga cikin gidajenku.



abubuwan da zaku nima sune:

stohon littafinku

gam

yadi

kwali



domon samun cikakken darasin namu na yau saiku danna kan hoton nan dan samun damar kallon bidion.

Tuesday, 15 January 2019

HOW TO TAKE BODY MEASUREMENTS | YADDA AKE DAUKAN AWO | Rahhajs DIY



A wannan videon na yau zan maku bayanine akan yadda zaku dauki awon kayanku, musammam na yara. daukan awon yanada matukar muhimmanci kafin ayi dinki domin shine zai bada damar samar da riga ko siket daidai da jikin wanda za aiwa. ku kasance dai cikin wannan video dan ganin guraren da ake daukan awo da kuma yada zakuyi.

YADDA AKE HADA MAN KITSO

https://youtu.be/YQ3YQAbIIHs